Sashin Injiniyancin Komfuta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Sashin Injiniyancin Komfuta Wannan bangaren ana bada horo ne akan yadda ake sarrafa komputa da gyaran matsalolin ta wanada ya hada da sassan komfuta masu laushi (Sofwaya) da kuma sassan kumfuta masu daskararru (hadwaya) dinta. A wannan bangaren ana bayar da horo akan ilimin gamayyar sadarwa, darussasan da ake koyar wa sun hada da.

Bangarori[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Gabatarwa game da Injiniyanci
  2. Gabatarwa game da Komputa Injiniarin
  3. Yadda ake sarrafa matsalolin Hadwe
  4. Yadda ake gano amfanin iloktrinik
  5. Yadda ake sarrafa matsalolin soptwe soptwe
  6. Yadda ake alakanta komputoci domin siuwake amfani
  7. Fasahar inganta kasuwanci

wainnan darussan ana koyar dasu wata uku ne amman ga wanda yana da ido akan ilimin komputa na wata uku sannan yana da darajan satifiket na diploma karanci. amman ga wanda baida wannan, sai dai ya karanci wannan bangaren na wata shida. Kuna iya karanta wa game da kwamfuta injiniyari idan kuka dangwala wannan... Kwamfuta injiniyarin

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]