Jump to content

Sauda Kauma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sauda Kauma
member of parliament (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Uganda, 
ƙasa Uganda
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa National Resistance Movement (en) Fassara
Kauma Sauda

Sauda Kauma 'yar siyasar ƙasar Uganda ce kuma wakiliyar majalisar dokoki a gundumar Iganga a majalisar dokoki ta goma sha ɗaya na kasar Uganda. [1] [2] [3] [4] [5] Tana da alaƙa da jam'iyyar National Resistance Movement. [3] [6] [2] [7]

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Sauda ta zauna a kwamitin dokoki, gata da ladabtarwa a majalisar dokoki ta goma sha ɗaya ta Uganda [8] wadda Hon. Abdu Katuntu yake jagoranta.

Sauran ayyuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Sauda ta ba da gudummawar Kayayyakin Kariya na Keɓaɓɓu da silinda gas ga wasu ma’aikatan lafiya a gundumar Iganga yayin yaƙi da cutar COVID-19 a shekarar 2021. [4] Ta kuma roki gwamnatin jamhuriyar kasar Uganda da ta ɗaukaka babban asibitin Iganga zuwa matsayin Asibitin mai kyau. [5]

Sauda ta kasance tana magana akan tashin hankalin gida a gundumar Iganga. [2] Ta kuma buƙaci shugaban ƙasar Uganda Yoweri kaguta Museveni da ya kafa masana'antar sarrafa rake a gundumar Iganga don taimakawa manoman yankin Busoga da kuma shugaban ƙasa ya kafa asusu na musamman da zai taimaka wajen ceto masu kafa da suka samu lamuni daga bankuna a cikin farashin Rake da ke faduwa. [7] [9]

  1. Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda
  2. Harriet Businge
  3. Majalisar Uganda
  4. National Resistance Movement
  1. "Big winners, losers in NRM primaries". Monitor (in Turanci). 2020-09-06. Retrieved 2022-03-28.
  2. 1 2 3 "Embaga y'abakadde ecamudde abantu e Iganga". New Vision (in Turanci). Retrieved 2022-03-28.
  3. 1 2 "IGANGA PARLIAMENTARY POLLS: Why The Victors Triumphed". East News (in Turanci). 2021-01-19. Archived from the original on 2021-06-13. Retrieved 2022-03-28.
  4. 1 2 Codingest. "Health workers in Iganga concerned over shortage of PPEs, increasing number of covid 19 patients". Press ug (in Turanci). Retrieved 2022-03-28.[permanent dead link]
  5. 1 2 "Health Ministry launches Sanitation Week". Watchdog Uganda (in Turanci). 2022-03-17. Retrieved 2022-03-28.
  6. "The national resistance movement-NRM parliamentary flag bearer for the woman MP position Sauda Kauma (L) and her counterpart from Bugweri, Rachel Magoola at the funeral. :: Uganda Radionetwork". ugandaradionetwork.net. Retrieved 2022-03-28.
  7. 1 2 "Museveni pledges to bail out Busoga sugarcane farmers". Monitor (in Turanci). 2020-12-04. Retrieved 2022-03-28.
  8. "Committee on Rules, Privileges and Discipline – Parliament Watch" (in Turanci). Retrieved 2022-03-28.
  9. Kitunzi, Yahudu (2020-12-04). "Uganda: Museveni Pledges to Bail Out Busoga Sugarcane Farmers". allAfrica.com (in Turanci). Retrieved 2022-03-28.