Saudiyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
sahara
wannan hoton sahara kenan a kasar Saudiya

Saudiya ko Saudiyya wani babban yanki ne ko nahiya a Duniya. kasar saudiya ta kasance a gabashin duniya wato a nahiyar Asiya. Kasar saudiya ta kasance fitacciyar kasa a duniya musamman ta bangaren tattalin arziki Allah ya azurceta ta da dimbin arzikin ma'adinai musamman arzikin man fetur da irin su zinari da gwala-gwalai, ta kasance itace kasar datafi kowacce kasa arzikin man fetur. Lallai kasar saudiya ta kasance kasa ce mai yawan Sahara. kasace mai matukar kyawu sannan Allah ya azurtata da kyawawan bishiyoyi musamman Dabino da Inabi. Kasar saudiya kasace ta Larabawa, Larabci shine yaren kasar.

Addini[gyara sashe | Gyara masomin]

kaaba mosque
Dakin ka'aba na garin Makkah mai Alfarma

Kasar saudiya kasace ta musulunci, wanda daga nahiyar ne musulunci ya samo asali tun shejaru aru-aru. Duk shekara miliyoyin Mutane ne suke kai ziyara Kaaba daga asashen duniya daban-daban domin aikin hajji mai alfarma.

Flag of Saudi Arabia.svg
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia.PNG

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia.png

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east.svg

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia.PNG

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia.png

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha