Jump to content

Scott Arfield

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Scott Arfield
Rayuwa
Cikakken suna Scott Harry Nathaniel Arfield
Haihuwa Livingston (mul) Fassara, 1 Nuwamba, 1988 (37 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Kanada
Karatu
Makaranta St. Margaret's Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Falkirk F.C. (en) Fassara2007-201010813
  Scotland national under-21 football team (en) Fassara2007-2010173
  Scotland national under-19 football team (en) Fassara2007-200720
  Scotland B national football team (en) Fassara2009-200910
Huddersfield Town A.F.C. (en) Fassara2010-2013967
Burnley F.C. (en) Fassara19 ga Yuli, 2013-1 ga Yuli, 201817721
  Canadian men's national soccer team (en) Fassara2016-172
Rangers F.C.1 ga Yuli, 2018-3212
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 37
Nauyi 69 kg
Tsayi 178 cm

Scott Harry Nathaniel Arfield (an haife shi ranar 1 ga watan Nuwamba, 1988) ɗan wasan kwallon kafa ne wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar Falkirk ta Firimiya ta Scotland .An haife shi kuma ya girma a Scotland, Arfield ya wakilci ƙasar haihuwarsa a matakin matasa na duniya kafin ya sauya zuwa Kanada a cikin shekarar 2016.

Ya fara aikinsa a Falkirk kafin ya koma gasar Ingila na tsawon shekaru takwas tare da Huddersfield Town da Burnley. Ya koma kwallon kafa na Scotland a shekarar 2018,inda ya buga wasanni biyar a Rangers. A cikin shekarun 2025, shekaru 18 bayan ya fara bugawa kulob din, ya koma Falkirk.