Segun Ogunwuyi
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||
Segun Ogunwuyi ɗan siyasan Najeriya ne. Shi ne shugaban ma'aikatan gwamnan jihar Oyo a yanzu, kuma tsohon ɗan majalisar wakilai ta tarayya. [1]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Tsohon ɗalibi ne a Jami’ar Obafemi Awolowo, inda ya samu digirin BSc da MBA a Accounting da Business Administration bi da bi. [2]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Kafin ya zama shugaban ma’aikata, Ogunwuyi an naɗa shi a matsayin babban mataimakin gwamnan kan harkokin zuba jari, daga nan kuma ya zama Darakta Janar na OYSIPPPA (Oyo State Investment and Public, Private Partnership Agency) a shekarar 2019. A baya ma ya kasance ɗan majalisar dokokin jihar Oyo da na majalisar wakilai ta tarayya. [3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hon. Segun Ogunwuyi – Office of the Governor". Retrieved 2023-03-20.
- ↑ David (2021-07-05). "Oyo: Governor Makinde appoints Ogunwuyi new Chief of Staff". The Sun Nigeria. Retrieved 2023-03-20.
- ↑ "Makinde appoints Segun Ogunwuyi Chief of Staff". Punch Newspapers. 2021-07-05. Retrieved 2023-03-20.
- ↑ Adebayo, Musliudeen (2018-07-25). "Why I dumped APC - Reps member, Segun Ogunwuyi opens up". Daily Post Nigeria. Retrieved 2023-03-20.