Kogin Selian
Appearance
(an turo daga Selian River)
| Kogin Selian | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 3°18′52″S 36°38′17″E / 3.31433°S 36.63794°E |
| Kasa | Tanzaniya |

Selian,wani ƙaramin kogi ne wanda ke gudana daga gangaren kudancin Dutsen Meru a arewacin yankin.Arusha na Tanzaniya, Gabashin Afirka. Garin Arusha yana zaune a gabashin kogin Selian. [1]
