Seoul

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Seoul.

Seoul (lafazi : /saol/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Shi ne babban birnin kasar Koriya ta Kudu. Seoul tana da yawan jama'a 9,838,892 bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Seoul kafin karni na sha ɗaya kafin haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Seoul Park Won-soon ne.