Jump to content

Sergio Arribas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Arribas Calvo (an haife shi ranar 30 ga watan Satumba, 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Sipaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari ga ƙungiyar Segunda División Almería.