Sergius VI na Naples
Sergius VI na Naples | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 11 century |
Mutuwa | Napoli, 1097 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Limpiasa of Capua (en) |
Yara |
view
|
Ƴan uwa |
view
|
Sana'a |
Sergius VI (ya mutu a shekarar 1097) mutum ne mai girma da mulki kuma hakimin Naples daga 1077 har zuwa lokacin da ya mutu. da ne a wurin wani mutum dan asalin garin na Naples da ake kira da suna John, kuma ya gaji baffansa, wato babba wa ga john, Sergius v. 'yar uwarsa Inmilgiya ta auri hakimin Landulf na geeta.[1] Zamanin mulkin sa badananne bane yake saboda kadanne aka samu a rubuce. A lokacin da Normawa suke cin garuruwa da yaki, Serguis ya karfafa dan gantakarsa da masarautar Byzantine hakkannan a wani bangaren masarautar ta nada shi.[2] Hakkannan ya taimaki 'yan Neples bayan wanda ya gabace shi ya karya alakarsu da Pope Gregory VII hakkannan ya girma sarkin daulaar Jamus Henry IV. Malamin kirstanci ya rubutawa yariman Salerno yarima Gisulf II yana so yasa Sergius yakarya yarje jeniyar su da Jordan da kuma Henry.[3] A kusa da 1078, Sergius ya auri Limpiasa, 'ya ga dan sarki Richard I na garin Capua da Fressenda 'ya a wurin Tancred na Hauteville.[1] Dan sa ya gaje shi John VI, wanda ya nada a matsayin magajin sa a 1090.[4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Patricia Skinner (1995), Family Power in Southern Italy: The Duchy of Gaeta and Its Neighbours, 850–1139 (Cambridge: Cambridge University Press), p. 48.
- ↑ Vera von Falkenhausen (2007), "The South Italian Sources," Proceedings of the British Academy, 132: pp. 95–121, at 107.
- ↑ H. E. J. Cowdrey (1998), Pope Gregory VII, 1073–1085 (Oxford: Clarendon Press), p. 437.
- ↑ Paul Arthur (2002), Naples, from Roman Town to City-state: An Archaeological Perspective (London: British School at Rome), p. 167.
- ↑ Catherine Heygate (2013), "Marriage Strategies among the Normans of Southern Italy in the Eleventh Century", Norman Expansion: Connections, Continuities