Jump to content

Seriki William Abass Slave Museum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Seriki William Abass Slave Museum
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Legas
BirniLagos,
Coordinates 6°24′43″N 2°53′03″E / 6.412°N 2.8841°E / 6.412; 2.8841
Map

[1]Gidan kayan gargajiya na Seriki William Abass wani wuri ne na tarihi wanda ke cikin yankin Badagry, Jihar Legas, Najeriya . An kafa shi a farkon shekara ta 1840, yana aiki a matsayin fili na William Abass da kuma wurin riƙe bayi a lokacin cinikin bayi na transatlantic.[2][3][4][5][6]

Gidan kayan gargajiya yana cikin tsohon gidan zama na Cif Seriki William Abass, wanda ake kira da Ifaremilekun Fagbami. An haife shi a kusa da Shekarar 1835 a garin Orile, Jihar Ogun . [7]

  1. Seriki Faremi Williams Abass Slave Museum". Google Arts & Culture. Retrieved 28 February 2025
  2. "Gberefu Island Archives". Sue Travels (in Turanci). Retrieved 2025-02-22.
  3. Emmanuel, Duntoye Oluwaseun (2023-07-31). "Gberefu and Dokdo Island: The hidden story of two great nations". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-02-22.
  4. Badagry: A Walk through the Slave Route — English". coast.iwlearn.org. Retrieved 22 February 2025.
  5. Sayer, Faye (2 September 2021). "Localizing the Narrative: The Representation of the Slave Trade and Enslavement Within Nigerian Museums". Journal of African Diaspora Archaeology and Heritage. 10 (3): 257–282. doi:10.1080/21619441.2021.1963034. ISSN 2161-9441.
  6. Osho, Anago (28 October 2015). "BADAGRY WALKING TOURS by Anago James Akeem Osho (Historian, Curator, Author and story teller)". anagoadventures.blogspot.com.
  7. "Badagry: A Walk through the Slave Route — English". coast.iwlearn.org. Retrieved 2025-02-22.