Sesayap Tidung
Appearance
| Sesayap Tidung | |
|---|---|
| |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
ntd |
| Glottolog |
nort3262[1] |
Sesayap Tidong ko Arewacin Tidung ɗaya ne daga cikin harsunan/yarukan Sabahan da dama na Sabah, Malaysia, waɗanda mutanen Tidong ke magana dashi.[2] Yana riƙe da tsarin jeri na Australiya wanda Kudancin Tidung ya ɓace a Kalimantan, Indonesiya.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Sesayap Tidung". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Tidong at Ethnologue (18th ed., 2015)
- ↑ Samfuri:E18