Seyni Kountché

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Seyni Kountché a shekara ta 1983.

Seyni Kountché ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1931 a Fandou, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 1987 a Paris, Faransa. Seyni Kountché shugaban kasar Nijar ne daga Afrilu 1974 zuwa Nuwamba 1987 (bayan Hamani Diori - kafin Ali Saibou).