Shadiya Alimatou Assouman
Appearance
|
| |||
6 Satumba 2019 - ← Serge Ahissou (mul) | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Benin | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Shadiya Alimatou Assouman 'yar siyasa ce kuma 'yar ƙasar Benin. A halin yanzu ita ce Ministar Masana'antu da Kasuwanci na yanzu a Benin, [1] wanda shugaban Benin na yanzu, Patrice Talon ya naɗa ta a farkon shekara ta 2021. Wa'adin ta ya fara ne a ranar 25 ga watan Mayu 2021. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Shadiya Assouman défend un budget de 4,37 milliards FCFA - 24 Heures au Bénin". Retrieved 19 December 2023.[permanent dead link]
- ↑ "Gouvernement de la République du Bénin". Gouvernement de la République du Bénin (in Faransanci). Retrieved 2023-12-13.