Shahid Karimullah
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
2005 - 2009 ← Abdul Aziz Mirza (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Karachi da Pakistan, 14 ga Faburairu, 1948 (77 shekaru) | ||
ƙasa | Pakistan | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Naval War College (en) ![]() Pakistan Military Academy (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
Mai wanzar da zaman lafiya da naval officer (en) ![]() | ||
Kyaututtuka | |||
Aikin soja | |||
Fannin soja |
Pakistan Navy (en) ![]() | ||
Digiri |
admiral (en) ![]() |
Shahid Karimullah ya mutu a ranar 14 ga watan Fabrairun shekara ta 1948) shi ne admiral mai ritaya na Sojan Ruwa na kasar Pakistan wanda ya yi aiki a matsayin shugaban sojan Ruwa karo na 16 a shekara ta alif dubu biyu da a shirin da biyu 2002 har zuwa shekara ta alif dubu biyu da biyar 2005.
Daga baya ya kuma yi aiki a matsayin Jakadan kasar Pakistan a Saudi Arabia a shekara ta alif dubu biyu da biyar 2005 har zuwa shekara ta alif dubu da tara 2009.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Rayuwa ta farko da aikin sojan ruwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Shahid Karimullah a Karachi, Sindh, a kasar Pakistan a ranar 14 ga watan Fabrairu shekara ta 1948 dangin da ke Magana da Urdu wanda ke cikin Hyderabad Deccan a Indiya amma ya yi hijira zuwa kasar Pakistan bayan rabuwa da kasar Indiya da kasar Burtaniya a shekara ta 1947. [1] Ya fito ne daga dangin soja kuma mahaifinsa, Lieutenant-Commander Muhammad Karimullah ya kuma yi aiki a cikin Royal Indian Navy kuma daga baya Pakistan Navy.
- ↑ "Shahid Karimullah – Biographical Summaries of Notable People – MyHeritage". www.myheritage.com. Shahid Karimullah – Biographical Summaries of Notable People – MyHeritage. Retrieved 10 January 2017.