Shamim Bangi
Appearance
Bridget Shamim Bangi (an haife ta a ranar shida 6 ga watan Yuli shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da ukku 1993) 'yar wasan badminton ce ta kasar Uganda.[1] wacce ta fara wasan badminton tana dan shekara goma sha ukku 13 a makarantar sakandare ta Mariam.[2] Tana da shekaru ashirin da daya 21, ta kammala digirinta a fannin Inshora da Banki a Jami'ar Ndejje.[3] Ta yi takara a shekarar alif dubu biyu da goma 2010 da shekarar alif dubu biyu da goma sha biyu 2018 Commonwealth Games.[4] [5]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Gasar Cin Kofin Afirka
[gyara sashe | gyara masomin]Women's doubles
Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2012 | Arat Kilo Hall, Addis Ababa, Ethiopia | ![]() |
![]() ![]() |
10–21, 13–21 | ![]() |
BWF International Challenge/Series (5 titles, 5 runners-up)
[gyara sashe | gyara masomin]Women's singles
Shekara | Gasar | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2017 | Uganda International | ![]() |
21–9, 21–16 | </img> Nasara |
2016 | Rose Hill International | ![]() |
21–7, 20–22, 21–15 | </img> Nasara |
2012 | Habasha International | ![]() |
21–15, 19–21, 21–19 | </img> Nasara |
Women's doubles
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2017 | Zambia International | ![]() |
![]() ![]() |
17–21, 15–21 | </img> Mai Gudu |
2014 | Botswana International |
|
![]() ![]() |
18–21, 21–16, 17–21 | </img> Mai Gudu |
2014 | Nigeria International | ![]() |
![]() ![]() |
11–5, 11–10, 11–10 | </img> Nasara |
2013 | Kenya International | ![]() |
![]() ![]() |
18–21, 9–21 | </img> Mai tsere |
2013 | Uganda International | ![]() |
![]() ![]() |
13–21, 21–18, 12–21 | </img> Mai tsere |
2009 | Uganda International | ![]() |
![]() ![]() |
21–16, 21–10 | </img> Nasara |
Mixed doubles
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2014 | Botswana International | ![]() |
![]() ![]() |
17–21, 11–21 | </img> Mai Gudu |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
- BWF Future Series tournament
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Players: Bridget Shamim Bangi" . bwfbadminton.com . Badminton World Federation. Retrieved 12 October 2016.
- ↑ Bridget Shamim Bangi at BWF .tournamentsoftware.com
- ↑ "Exclusive: Shamim Bangi Opens up about Her Life" . www.chimpreports.com . Chimp Media Ltd Initiative. Retrieved 12 October 2016.
- ↑ "Bangi Shamim" . cwgdelhi2010.infostradasports.com . Delhi 2010. Retrieved 8 December 2016.
- ↑ "Participants: Shamim Bangi" . gc2018.com . Gold Coast 2018. Retrieved 13 April 2018.