Jump to content

Shamsudeen Bala Mohammad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shamsudeen Bala Mohammad
Haihuwa Shamsudeen Bala Mohammed
23rd ga January, 1986
Bauchi State
Aiki Ɗan kasuwa, Ɗan siyasa
Notable work Shugaban Kamfanin Bird Trust Nigerian Limited da Gryn Bricks and Technology Limited

Shamsudeen Bala Mohammed an haife shi a ranar 23rd ga January, 1986, ɗan kasuwa ne a Najeriya, mai bayar da gudunmawa, ɗan siyasa, kuma Shugaba na kamfanin Bird Trust Nigerian Limited da Gryn Bricks and Technology Limited.[1][2][3][4]

An haifi Shamsudeen a Jihar Bauchi cikin gidan Sarkin Duguri. Ya samu digirinsa na farko a fannin Injiniyan Jiragen Sama da Fasahar Sararin Samaniya daga National Aviation University Kieve, Ukraine. Ya kammala karatunsa na sakandare a Federal Government College Minna, Jihar Neja. Daga nan ya ci gaba da karatunsa na digiri na biyu (Masters) a fannin Gudanar da Sufurin Jiragen Sama a Cranfield University Bedford, United Kingdom.[5][6]

Bayan kammala karatu, Shamsudeen ya fara harkokin kasuwanci tare da abokinsa Hamza Abba Ali ta hanyar kafa kamfanin su na Bird Trust Nigerian Limited. Kamfanin ya fara ne da harkar tufafi, daga bisani ya koma kan gudanar da kwangiloli, siyan kaya, cigaban kadarori da hayar gine-gine. Shi ne Shugaban Kamfanin Gryn Bricks and Technology Limited.[7][8][9]

Rayuwar Kanshi

[gyara sashe | gyara masomin]

Shamsudeen ya auri Aisha Abubakar Isah, kuma Allah Ya albarkace su da 'ya'ya huɗu.[10]

  1. "shamsu bala Muhammads philanthropic gestures". blueprint.ng (in Turanci). 2023-05-20. Retrieved 2023-05-20.
  2. "shamsu bala Mohammed a Philanthropist par excellence". blueprint.ng (in Turanci). 2024-05-20. Retrieved 2024-05-20.
  3. "nigerias bird species under threat of extinction fg". dailytrust.com (in Turanci). 2019-03-20. Retrieved 2019-03-20.
  4. "kotu ta bayar da belin dan bala Mohammed Kan naira 100m". bbchausa.com (in Turanci). 2017-01-25. Retrieved 2017-01-25.
  5. "engr Shamsudeen bala Mohammed an engineers the society with kindness". skydaily.ng (in Turanci). 2020-07-20. Retrieved 2020-07-20.[permanent dead link]
  6. "the leadership jegede paul abiodun paul". wikkitimes.com (in Turanci). 2025-01-20. Retrieved 2025-01-20.
  7. "the leadership jegede paul abiodun paul". apexnewsexclusive.com (in Turanci). 2019-09-29. Retrieved 2019-09-29.
  8. "Jonathan in trouble over abuja land deal". thenationonlineng.net (in Turanci). 2018-05-20. Retrieved 2018-05-20.
  9. "bauchi governors son to seyi tinubu our youths need jobs not rice". leadership.ng (in Turanci). 2025-02-20. Retrieved 2025-02-20.
  10. "the leadership jegede paul abiodun paul". wisdomkwatismartcity.com (in Turanci). 2020-05-20. Retrieved 2020-05-20.[permanent dead link]