Shamsudeen Bello Dambazau
Appearance
29 Mayu 2022 -
11 ga Yuni, 2019 - 29 Mayu 2022 District: Sumaila/Takai | |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Shamsudeen Bello Dambazau ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan jihar Kano. Dan Abdulrahman Bello Dambazau ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar Sumaila/Takai a majalisar wakilai. An zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a zaben 2019. Ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP).[1][2] Ya samu nasara ne yayin da wata babbar kotu da ke zamanta a Kano ta yi watsi da karar da Siraju Idris Kanawa na jam’iyyar PDP ya shigar a kansa, bisa dalilin rashin cancantar ta.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Dambazau's son defects from APC to NNPP - Daily Trust". dailytrust.com/. 2022-05-30. Retrieved 2025-01-07
- ↑ Correspondent, Our (2022-05-29). "Dambazau Defects From APC, Says Its Time To Move On". Retrieved 2025-01-07. {{cite web}}: |last= has generic name (help)
- ↑ Bukar, Muhammad (2020-06-01). "Son of former Army Chief of Staff, Dambazau, wins suit against Siraju Idiris of PDP". Daily Post Nigeria. Retrieved 2025-01-07.