Jump to content

Sharran Kumar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sharran Kumar
Rayuwa
ƙasa Indiya
Sana'a
Sana'a jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm9681331

Sharran Kumar jarumi ne ɗan ƙasar Indiya wanda ya fito a fina-finan Tamil da dama. Ya yi fina-finai da dama ciki har da Inidhu Inidhu (2010) da Charles Shafiq Karthiga (2015).[1]

  1. "Naduvan Review: Naduvan is uninvolving for the most part"