Shekarar 2013 a kasar kenya
Appearance
wannan shine abubuwan da suka faru a lokacin 2013 a kasar Kenya.
Shuwagabani
[gyara sashe | gyara masomin]•Shugaban kasa:Mwai Kibaki har lokacin watan aprelu,Uhuru Kenyatta ya fara(1 ga watan aprelu) [1]
•mataimakin shugaban kasa:Kalonzo Musyoka har lokavon 9 ga watan aprelu,William Ruto ya fara a 9 ga watan aprelu [2]
•Shugaban masu shari'ah :Willy Mutunga[3]
•Mai magana a majaisar dokoki:Ekwe Ethuro (ya fara 28 ga watan maris)
Abubuwan da suka faru
[gyara sashe | gyara masomin]•21 ga watan satumba:'Yan ta'addar al-Shabaab na Islama sun kai hari kan kasuwar Westgate da ke birnin Nairobin Kenya, inda suka kashe fararen hula akalla 62 tare da raunata sama da 170.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kenyatta sworn in as Kenya president". BBC News. 9 April 2013. Retrieved 10 June 2018
- ↑ "Kenyatta sworn in as Kenya president". BBC News. 9 April 2013. Retrieved 10 June 2018
- ↑ Democracy, Constitutionalism, and Politics in Africa: Historical Contexts, Developments, and Dilemmas
- ↑ "Nairobi siege: What we know". BBC News. September 23, 2013. Retrieved September 24, 2013