Jump to content

Shewit Shanka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shewit Shanka Shashigo, (Wolaytta: Shaashigo Shankka Shawito,) Ta kasance yar siyasar kasar etopiyace wacce tayi ai a matsayin Ministan Al'adu da wassani tun watan julin shekarar 2024.

Shewit tana wakiltar Wolaitans a cikin House of Peoples' Representatives a matsayin wakiliya daga mazabar Boloso Sore 2.[1] Ta yi wa kasar ta hidima a matakai daban-daban. Kafin ta jagoranci Ma'aikatar Al'adu da Wasanni ta Habasha, ta kasance Shugabar Kwamitin Tsaro na tsara birane da tafiyetafiye . [2] Ta kuma yi aiki a matsayin manajan Hukumar Kula da Ilimi da Horarwa ta Addis Ababa da Hukumar Tabbatar da Kwarewar Kwarewa.[3]

  1. "Prosperity party members". hopr.gov.et. Archived from the original on 2024-12-25. Retrieved 2025-10-30.
  2. "transport ministry collects half a billion birr from penalty". addisfortune.news.
  3. Abdulateef Ahmed. "Ethiopian Authorities Revoke Licenses of Eleven Private Schools".