Jump to content

Shibin El Kom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shibin El Kom


Wuri
Map
 30°33′N 31°00′E / 30.55°N 31°E / 30.55; 31
Ƴantacciyar ƙasaMisra
Governorate of Egypt (en) FassaraMonufia Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 267,945 (2021)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 23 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara

Shibin El Kom (Larabci: شبين الكوم, Ana takaita sunan birnin da Shibin) birni ne da ke yankin Nile Delta a ƙasar Masar, kuma babban birnin lardin Monufia.[1]

A baya an san birnin da sunan Shaybin as-Ssarya (Arabic) sashi na farko wanda Ramzi ya bayyana da Larabci: ʾašyab.[2][3]

Duk da yake birnin ba sabo ba ne, ana zamanantar da shi. Mafi mahimman wurin ofisoshin gwamnati na cikin birni, da kuma manyan rassan muhallin Jami'ar Menoufia. Birnin yana da makarantu da yawa na jama'a da masu zaman kansu, asibitoci, babban filin wasa, ofishin yanki na Telecom Egypt, ƙungiyoyin kwadago, ƙungiyoyin ƴan wasa, jam'iyyun siyasa da ƙungiyoyin zamantakewa da ɗakin taron kasuwanci.

Mafi girman zafin rana a birnin shine kashi 48 °C (118 °F) ° C (118 ° F) da aka fitar a wani rahoton ma'auni, ranar 7 ga watan Yuni, 1961, yayin da mafi ƙarancin zafin ya kasance -3 ° C (27 ° F) wanda aka naɗa a rahoton ranar 23 ga watan Janairu, 1996.[4]

Climate data for Shibin Al Kawm, Egypt
Watan Janairu Fabrairu Maris Afrilu Mayu Yuni Yuli Ogusta Satumba Oktoba Nuwamba Disamba Shekara
Record high °C (°F) 31
(88)
37
(99)
40
(104)
46
(115)
44
(111)
48
(118)
44
(111)
44
(111)
44
(111)
41
(106)
39
(102)
33
(91)
48
(118)
Average high °C (°F) 18.9
(66.0)
21
(70)
23.7
(74.7)
27.3
(81.1)
32.1
(89.8)
34.5
(94.1)
34.5
(94.1)
34.5
(94.1)
32.4
(90.3)
29.9
(85.8)
25
(77)
20.5
(68.9)
27.9
(82.2)
Daily mean °C (°F) 12.2
(54.0)
13.9
(57.0)
16.2
(61.2)
19.1
(66.4)
23.7
(74.7)
26.4
(79.5)
27.1
(80.8)
27.1
(80.8)
25.1
(77.2)
22.6
(72.7)
18.7
(65.7)
14.1
(57.4)
20.5
(69.0)
Average low °C (°F) 5.6
(42.1)
6.9
(44.4)
8.8
(47.8)
11
(52)
15.3
(59.5)
18.3
(64.9)
19.7
(67.5)
19.7
(67.5)
17.8
(64.0)
15.3
(59.5)
12.5
(54.5)
7.8
(46.0)
13.2
(55.8)
Record low °C (°F) −3
(27)
−2
(28)
0
(32)
3
(37)
9
(48)
10
(50)
17
(63)
14
(57)
16
(61)
10
(50)
2
(36)
−2
(28)
−3
(27)
Average precipitation mm (inches) 7
(0.3)
6
(0.2)
3
(0.1)
2
(0.1)
0
(0)
0
(0)
0
(0)
0
(0)
0
(0)
2
(0.1)
4
(0.2)
8
(0.3)
32
(1.3)
Source 1: Climate-Data.org[5]
Source 2: Voodoo Skies[4] for record temperatures

Gidajen tarihi

[gyara sashe | gyara masomin]

Gidan Adana Kayan Tarihi na Denshway

  1. "Sheben El Koum". Monofeya Egypt Governorate. Archived from the original on 2018-02-23. Retrieved 2018-11-20.
  2. ابن مماتي ص156
  3. Peust, Carsten. Die Toponyme vorarabischen Ursprungs im modernen Ägypten. p. 85.
  4. 4.0 4.1 "Shibin el-Kom, Egypt". Voodoo Skies. Archived from the original on 2015-06-10. Retrieved 4 July 2013.
  5. "Climate: Shibin Al-Kom - Climate graph, Temperature graph, Climate table". Climate-Data.org. Archived from the original on 2014-08-26. Retrieved 13 August 2013.