Shinzo Abe


Shinzō Abe (安倍 晋三 Abe Shinzō, IPA: [abe ɕin(d)zoː]; An haife shi a radar (21) ga watan Satumba shekara ta alif (1954) sharpen dan siyasa kuma firayim minista na 63rd na kasar Japan kuma shugaban jam'iyar Leader of the Liberal Democratic Party (LDP) tun daga shekarar (2012, kafin nan shine na (57th)?(

Mai Dar(aja )SZumbzō Abare 晋(三, S)hine Firayim minista( na )7th a Kasar Japan mai ci a yanzu. Ya kama aiki daga (26) ga watan December shekara( ta )(2012)har z(uwa (16) Satumba (2020).[1]
Tarihinsa
[gyara sashe | gyara masomin]
An haife da rada masa suna 安倍晋三 (Abe Shinzō) a (21)ga watan September shekara ta (1954) (shekarunsa 64) Tokyo, Japan Jam'iyar sa, Liberal Democratic Matansa: Akie Matsuzaki (m. 1987) Wurin zamansa: Kantei Makarantar sa: Jami'ar Seikei. Abe yataso ne daga gidan yan'siyasa kuma an zabe shine a matsayin firayim minista na farko tun a watan satumban shekara ta ( 2006)A lokacin yana da shekara (52)yazama firayim minista mai karancin shekaru a kasar Japan tun bayan yakin Kasar kuma firayim minista na farko da aka Haifa bayan yakin duniya II. Abe yayi marabus a dalili na rashin lafiya a 12 ga watan September 2007, bayan kuma jam'iyarsa tayi rashin nasara a zaben kansiloli a wannan shekara. Yasuo Fukuda ne yagaje shi, Wanda na daya daga cikin firayim minista biyar da suka kasa dawowa ofishinsu fiye da watanni (16). Abe ya dawo siyasa a (26) ga watan September shekara ta (2012) ya doke abokin takarar sa tsohon Ministan Tsaron Kasar, Shigeru Dan fafatwa a shugaban cin Kasar na jam'iyar LDP. Bayan samun nasara a jam'iyar ne a zaben (2012), yazama firayim minista na farko daya sake dawowa karagar mulki tun bayan Shigeru Yoshida a shekara ta 1948. An sake zabarsa a shekarar (2014) kuma da sake samun 2 cikin 3 na masu yawan al'ummah tare da abokin gamayyarsa Komeito, kuma yakara samun haka a zaben (2017).[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-10-20. Retrieved 2020-08-25.