Shu'aibu Dan Wanzan
Appearance
Shu'aibu Dan Wanzan ya kasance tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud ,,jarumin barkwanci ne a masana'antar fim ta Hausa, ya rasu a sanadiyyar hadarin mota dashi da hussaina gombe tsigai.[1]yayi fina finai na barkwanci da dama a masana'antar.[2] ya Dade a masana'antar Yana fim , yayi fina finai da dama a masana'antar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.modernghana.com/amp/nollywood/5189/kannywood-tragedy-how-top-stars-met-death-on-nigerian-roads.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-23. Retrieved 2023-07-23.