Simon Arabo
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Simon Arabo ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar tarayya ta Kauru a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 13 ga Satumba 1963, ya fito ne daga jihar Kaduna. An fara zabe shi a majalisar wakilai a zaben 2011, da kuma a cikin 2015.[1][2]