Jump to content

Simon Chukwuemeka Atigwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simon Chukwuemeka Atigwe
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Simon Chukwuemeka Atigwe ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne wanda yake wakiltar mazaɓar Igboeze ta Arewa /Udenu ta jihar Enugu a majalisa ta 10 a matsayin ɗan jam'iyyar PDP. [1]

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Simon a matsayin wanda ya lashe zaɓen ranar 3 ga watan Fabrairu, 2024, amma kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta majalisar wakilai ta soke nasarar da ya samu a ranar 14 ga watan watan Agusta, 2024. Kotun ta gano kuri’u 2,000 na sa ba su da inganci, ta kuma yanke shawarar yin amfani da sakamakon zaɓen shekarar 2023, inda ta ayyana Dennis Nnamdi Agbo na jam’iyyar Labour Party (LP) a matsayin wanda ya yi nasara. [2] [3] [4]

  1. Usman, Samson Atekojo (2020-03-06). "Enugu lawmaker tasks newly elected LG Chairmen not to disappoint electorate". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.
  2. Bankole, Idowu (2024-10-09). "Appeal Court sacks Enugu PDP Rep, returns Agbo of Labour Party". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.
  3. "Tribunal sacks PDP House of Rep member Simon Atigwe" (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.
  4. "Court of Appeal Sacks Enugu PDP Rep. Member, Declares LP Elected | AIT LIVE". ait.live (in Turanci). 2024-10-09. Retrieved 2024-12-24.