Frederic Metcalfe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Sir Frederic Metcalfe)
Frederic Metcalfe
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya

1955 - 1959
Clerk of the House of Commons (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 4 Disamba 1886
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa 3 ga Yuni, 1965
Karatu
Makaranta Sidney Sussex College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da cricketer (en) Fassara

Sir Frederid William Metcalfe KCB (4 ga watan Disamba shekarar 1886 - 3 ga watan Yuni shekarar 1965) ma'aikacin gwamnatin Burtaniya ne. Ya kasnace tsohon magatakardan majalisar wakilai kuma shugaban majalisar wakilai ta farko .

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Metcalfe a cikin 1886 ga dangin WP Metcalfe na Ceylon da Hall Hall, Oxted . Yana da ilimin sa na farko a Wellington da Kwalejin Sidney Sussex, Cambridge sannan daga baya ya zama abokin girmamawa na kwaleji. [1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyukan soja[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin Yaƙin Duniya na ɗaya, Metcalfe ya yi aiki tare da sojoji daga 1914 zuwa 1919 ya yi aiki tare da Bataliya ta Musamman ta 6 na Rifle Brigade .

Dan majalisa[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin 1919, Metcalfe ya sami nadin mukami a matsayin Mataimakiyar Magatakarda a Ma'aikatar Ma'aikata na Majalisar Wakilai, yana kan mukamin har zuwa 1930 kafin ya zama Mataimakin Babban Magatakarda na Biyu. Ya zama Mataimakin Magatakarda a 1937. A cikin 1948, an nada shi a matsayin magatakarda na Majalisar Wakilai har ya yi ritaya a watan Yuli 1954, ya gaji Lord Campion a wannan matsayin.

A shekarar 1955, Metcalfe ya zama kakakin majalisar wakilan Najeriya na farko bayan kaddamar da shi a ranar 12 ga watan Janairun 1955 ta John McPherson .

Rayuwar mutum[gyara sashe | gyara masomin]

Metcalfe ya auri Helen Goodman na Oxted.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Sir Frederic Metcalfe." Times [London, England] 5 June 1965: 12. The Times Digital Archive. Web. 4 Feb. 2016.
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}