Sokoto State House of Assembly
Appearance
Sokoto State House of Assembly ita ce bangaren majalisa na gwamnatin Jihar Sokot ta Najeriya . Majalisar dokoki ce mai zaman kanta tare da mambobi 30.[1]
Babban ayyukan Majalisar shine aiwatar da sabbin dokoki, gyara ko soke dokokin da ke akwai da kuma kula da zartarwa. Ana zabar mambobin majalisa na tsawon shekaru hudu tare da 'yan majalisa na tarayya (Sanata da Majalisar Wakilai).[2][3]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sokoto State House Assembly". sokoto-state-house-of-assembly-1qwm2.evlop.me (in Turanci). Retrieved 2024-08-17.
- ↑ nigerianleaders (2024-05-27). "Complete List Of Sokoto State House Of Assembly Members". Nigerian Leaders (in Turanci). Retrieved 2024-08-17.
- ↑ "How Sokoto Speaker, deputy emerge at 10th Assembly Inauguration". Vanguard (Nigeria).