Jump to content

Sokoto rima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sokoto Rima Dam ,wani Rafi ko gulbi ko ache dam,Wanda mamalaki gwanati taraya ne Se dai wannan dam anyi shi ne a jahar a sokoto a karmar hukumar goronyo Local government,Wanda wannan garin da dam din yake ana Kiran shi bakalori, Wanda wasu Kiran shi da (bakalori dam) wannan garin Yana tsohon kilo mitre 70 zuwa 80 daga cikin baban birni jahar ,sokoto,wannan dam anyi shi domin bukasa noma damana da Rani ga jama'ar jihar sokoto da jihar kebbi, har da wasu sasan zamfara state,wannan yana bada ruwa ga sasan Rafi dake jahar sokoto,da kebbi da ma jihar zamfara, wannan dam Yana daga cikin Wanda ma'akata kula ruwa Rafi taraya kekula shi.an tamba a samun ambaliya ruwa shekurun baya sanadiyar fashe war wannan dam,wannan da raba duban jama'a da muhalin su.