Solomon Akpulonu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa |
People's Democracy Party (en) |
Solomon Akpulonu ɗan siyasan Najeriya ne kuma memba ne wanda ke wakiltar mazabar Jihar Obingwa ta Gabas a Majalisar Dokokin Jihar Abia.[1][2]