Sophie Poser
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jena, 2 ga Maris, 1985 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Sophie Poser née Krauel (an haife ta ranar 2 ga watan Maris, 1985) tsohuwar ' yar wasan Jamusanci ce da ta taka rawa a fagen tsalle .
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ta auri saurayinta mai suna Florian Poser a cikin Mayun shekarar 2013, yana takara a decathlon kuma sun haifi ɗa tare a cikin watan Disambar shekarar.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.