Souad Zuhair
Appearance
| Souad Zuhair | |
|---|---|
| Haihuwa | 1925 |
| Mutuwa | Samfuri:Death year and age |
| Burial place | El Rahmaniya |
| Aiki |
|
| Yara | Lenin El-Ramly |
Souad Zuhair yar kasar Misira an haife tane shekara ta 1925 ta kasance marubuciya ce ,tayi aiki da gidan jarida na (Rose al-Yusūf), Wadan da sune suka wallafa mafi yawan litatafanta kuma suka kasance a jere. Souad Zuhair ta rasu ne a shekara ta 2000.
Ta ka sance ya ce ga malami kuma Dan jarida , an haife tane a garin El Rahmaniya .Ta kamala karatun sakandari a shekara ta 1938 Amma bata samu damar kammala makarantar gaba da sakandari BA sanadiyar rasuwan mahaifinta . Tayi zaman gidan gyarar Hali a shekarar 1948 sanadiyar harkan siyasa.
Ta kasance mahaifiyace ga da daya tilo me suna Lenin El-Ramly