Stella Isodo Apolot
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Uganda, 25 Oktoba 1974 | ||
| ƙasa | Uganda | ||
| Mutuwa | 17 ga Janairu, 2026 | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Stella Isodo Apolot ' yar majalisar dokokin Uganda ce wacce har zuwa watan Maris na shekarar 2021 ita ce zaɓaɓɓiyar Wakiliyar mata na gundumar Ngora.[1] A siyasance, tana da alaƙa da jam'iyyar Forum for Democratic Change.[2]
Aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Tana da alaƙa da jam'iyyar Forum for Democratic Change (FDC) a ƙarƙashin tikitin da ta tsaya takara a zaɓen Uganda na shekarar 2016 da 2021. [3] An ayyana ta a matsayin mai riƙe da tutar jam’iyyar a watan Agustan 2020 bayan ta doke abokiyar hamayyarta a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar.[4]
Tun da farko ta tsaya takarar kujerar a shekarar 2016 kuma ta sha kashi a hannun Jacqueline Midin. [5]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Apolot ta auri Samuel Isodo, lauya; suna da 'ya'ya uku: Apio Joanne, Isodo Arnold da Okior AllanBill. [6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Former Ngora County MP Francis Epetait wins FDC primaries". The Independent Uganda (in Turanci). 2020-08-21. Retrieved 2021-03-13.
- ↑ "Former Ngora County MP Francis Epetait wins FDC primaries". The Independent Uganda (in Turanci). 2020-08-21. Retrieved 2021-03-13.
- ↑ "FDC contender loses Ngora poll petition". Daily Monitor (in Turanci). 17 January 2021. Retrieved 2021-03-13.
- ↑ "Former Ngora County MP Francis Epetait wins FDC primaries". The Independent Uganda (in Turanci). 2020-08-21. Retrieved 2021-03-13.
- ↑ URN (30 July 2016). "Court upholds election of Ngora Woman MP". The Observer - Uganda (in Turanci). Archived from the original on 2022-03-19. Retrieved 2021-03-13.
- ↑ Xerxes, John. "Drama as Rivals Present Their Husbands to Represent Them in Court". Uganda Radio Network (in Turanci). Retrieved 2021-03-13.