Stephen Aitken
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Glasgow, 25 Satumba 1976 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
Park Mains High School (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Stephen Aitken (an haife shi ranar 25 ga watan Satumba, 1976) a Glasgow) ɗan wasan kwallon kafa ne kuma kocin Scotland wanda ya kasance manajan East Kilbride kwanan nan. [1]
Aitken ya buga wa Greenock Morton, Stranraer, Stenhousemuir da kuma Junior side Arthurlie.
Yayansa Chris shima tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ FC, East Kilbride. "Stephen Aitken appointed new 1st Team Manager". eastkilbridefootballclub.co.uk (in Turanci). Retrieved 2020-05-30.