Jump to content

Stephen Kelly (ɗan ƙwallo)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stephen Kelly (ɗan ƙwallo)
Rayuwa
Cikakken suna Stephen Michael David Kelly
Haihuwa Dublin, 6 Satumba 1983 (42 shekaru)
ƙasa Ireland
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Republic of Ireland national under-17 football team (en) Fassara1999-2000121
Tottenham Hotspur FC2000-2006372
  Republic of Ireland national under-20 football team (en) Fassara2002-2003
  Republic of Ireland national under-19 football team (en) Fassara2002-2003
Southend United F.C. (en) Fassaraga Janairu, 2003-ga Faburairu, 2003100
  Republic of Ireland national under-21 football team (en) Fassara2003-2005170
  Queens Park Rangers F.C. (en) Fassaraga Maris, 2003-Mayu 200370
Watford F.C. (en) FassaraSatumba 2003-Nuwamba, 2003130
Birmingham City F.C. (en) Fassara2006-2009790
  Republic of Ireland men's national association football team (en) Fassara2006-2014390
Stoke City F.C. (en) Fassaraga Faburairu, 2009-Mayu 200960
Fulham F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2009-2013440
Reading F.C. (en) Fassara2013-2015461
Rotherham United F.C. (en) Fassara2015-2017350
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 3
Nauyi 82 kg
Tsayi 184 cm

Stephen Michael David Kelly (an haife shi ranar 6 ga watan Satumba, 1983). Tsohon dan wasan kwallon kafa ne na Irish wanda ya taka leda a matsayin dan wasan dama.Ya kasance daga cikin tawagar data sami cancantar Jamhuriyar Ireland don UEFA Euro 2012.

Kwallon kafa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kelly ya fara sana'arsa a Tottenham Hotspur kuma ya buga wa Southend United, Queens Park Rangers, Watford,Birmingham City, Stoke City, Fulham da Reading kafin ya shiga kulob dinsa na karshe, Rotherham United, a shekarar 2015. An rufewa shi sau 39 ga Jamhuriyar Ireland.