Jump to content

Stephen Kingsley

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stephen Kingsley
Rayuwa
Haihuwa Stirling (mul) Fassara, 23 ga Yuli, 1994 (31 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Falkirk F.C. (en) Fassara2011-2014921
  Scotland national under-19 football team (en) Fassara2012-201360
Swansea City A.F.C.2014-
Crewe Alexandra F.C. (en) Fassara2015-2015120
Yeovil Town F.C. (en) Fassara2015-2015120
  Scotland national under-21 football team (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 35
Nauyi 60 kg
Tsayi 178 cm

Stephen Iain Kingsley (an haife shi ranar 23 ga watan Yul, 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Scotland wanda ke buga wa kungiyar Firimiya ta Scotland Heart of Midlothian da ƙungiyar ƙwallon ƙasa ta Scotland.

Ya taba buga wa Falkirk, Swansea City, da Hull City,tare da bayyana ga Yeovil Town da Crewe Alexandra a aro.