Kurciya
Appearance
(an turo daga Streptopelia)
| Kurciya | |
|---|---|
|
| |
| Scientific classification | |
| Class | Aves |
| Order | Columbiformes (mul) |
| Dangi | Columbidae (mul) |
| Subfamily | Columbinae (mul) |
| genus (en) | Streptopelia Bonaparte, 1855
|



Kurciya tsuntsuwa ce Wace take tashi sannan kuma mafi akasari suna zama cikin mutane sannan kuma ana cin namansu. Sun haɗa dangi da baru.