Jump to content

Suleiman Ajadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Suleiman Ajadi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 - Simon Ajibola
District: Kwara South
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

1999 - 2003
District: Kwara South
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party

Suleiman Makanjuola Ajadi (an haife shi a watan Yuni 3, 1957) ɗan siyasan Najeriya ne kuma Sanata mai wa'adi biyu, mai wakiltar yankin Kwara ta Kudu daga 1999 zuwa 2007 a ƙarƙashin jam'iyyar All Nigerian Peoples Party (ANPP).[1][2]

Ajadi kafin shiga siyasa ya yi aiki a Kwalejin Fasaha ta Jihar Kwara, inda ya fara Mataimakin Malami, ya kuma kai matsayin Babban Malami a shekarar 1999. Daga 1994 zuwa 1995, ya yi Kwamishinan Kudi da Raya Tattalin Arziki a Jihar Kwara.[3]

An zabi Ajadi a matsayin Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu a shekarar 1999 kuma an sake zabe shi a shekarar 2003, inda ya yi wa’adi biyu a Majalisar Dattawa har zuwa 2007. Daga baya ya zama mai ba Shugaba Goodluck Jonathan shawara na musamman kan harkokin Majalisar Dokoki ta kasa.[4][5]

  1. Nwafor (2023-03-07). "Senator Ajadi says Gov AbdulRazaq still best option for Kwara". Vanguard News. Retrieved 2025-01-20
  2. Senator promises to deliver Kwara South to APC". Retrieved 2025-01-20
  3. SEN. SULAIMAN AJADI: FROM CLASSROOM TO NASS - IgbominaToday". 2022-04-20. Retrieved 2025-01-20.
  4. Rapheal (2022-09-14). "Road to 2023: Insecurity worse now than under". The Sun Nigeria. Retrieved 2025-01-20
  5. Former Presidential Aide Explains Defection from APC to ADC in Kwara – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2025-01-20