Sundar Pichai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Sundar Pichai
Sundar Pichai WEF 2020.png
Rayuwa
Cikakken suna சுந்தர் பிச்சை-
Haihuwa Madurai (en) Fassara, ga Yuli, 12, 1972 (48 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazaunin Tarayyar Amurka
Yan'uwa
Karatu
Sana'a
Sana'a computer scientist (en) Fassara da executive (en) Fassara
Imani
Addini Musulmi

Pichai Sundararajan (an haife shi a 12 Yuli, 1972), anfi saninsa da Sundar Pichai(furucci|ˈ|sʊndɑr|_pɪˈtʃaɪ), yakasance Ba-Indiyen Amurka kuma mutumin Tamil ne[1][2] wanda babban dan'kasuwa ne.[3] shine chief executive officer (CEO) na kamfanin Google LLC.[4][5][6] Ada yarike the Product Chief of Google,mukamin Pichai na yanzu anbashi ne tun a August 10, 2015, amatsayin sake tsarin gudanar da kamfanin da akeyi da ya samar da kafa Alphabet Inc. zuwa cikin Google's parent company,[7] kuma yafara aiki ne daga October 2, 2015.[8]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]