Sunday Afolabi
| Personal information | |||
|---|---|---|---|
| Full name | Sunday Kolawole Afolabi | ||
| Date of birth | 10 Yuli 1999 | ||
| Place of birth | Abuja, Nigeria | ||
| Height | Script error: No such module "person height". | ||
| Position(s) | Defensive midfielder | ||
| Club information | |||
Current team | Diamond Harbour FC | ||
| Senior career* | |||
| Years | Team | Apps | (Gls) |
| 2017 | Osun United | ||
| 2018 | Rivers United | ||
| 2019 | Universidad de San Martín | 26 | (2) |
| 2021 | União de Leiria | 6 | (0) |
| 2021 | Púchov | 6 | (0) |
| 2022–2025 | Perak | ||
| 2025– | Diamond Harbour | ||
| * Senior club appearances and goals counted for the domestic league only | |||
Sunday Kolawole Afolabilisteni (an haife shi a ranar 10 ga watan Yulin shekara ta 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Najeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na Diamond Harbour FC .
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Kafin kakar wasa ta 2017, Afolabi ya sanya hannu da ƙungiyar mataki na biyu a Najeriya, Osun United.[1] Kafin kakar wasa ta 2018, ya koma Rivers United a gasar babbar lig ta Najeriya.[2] Kafin kakar wasa ta 2019, Afolabi ya rattaba hannu da ƙungiyar Peru mai suna Universidad San Martín, inda ya buga wasannin lig 26 kuma ya zura ƙwallaye 2.[3] A ranar 16 ga Fabrairu 2019, ya fara buga wasa na farko da San Martín a wasan kunnen doki 1–1 da UTC Cajamarca.[4] .[4]
Kafin rabi na biyu na 2020-21, ya sanya hannu a Leiria a Portugal. A cikin 2021, Afolabi ya sanya hannu akungiyar Púchov ta Slovak ta biyu.[4] Kafin rabi na biyu na 2021-22, ya sanya hannu ga Žižkov B a matakin Czech na biyar.[5]
Daraja
[gyara sashe | gyara masomin]Mutumin da ya fi so
- Fallon d'Floor': 2022 [6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sunday Afolabi, el nigeriano de la San Martín que sueña algún día con la Premier League". depor.com (Archived). Archived from the original on 2022-03-14.
- ↑ "Sunday Afolabi "Me dicen Yaya Touré"". todosport.pe (Archived). Archived from the original on 1 April 2019.
- ↑ "Sunday Afolabi revela el tremendo susto que pasó en Cusco: "No podía respirar, fue horrible"". libero.pe (Archived). Archived from the original on 2021-06-20.
- 1 2 3 Sunday Afolabi at Soccerway
- ↑ "Profile". fkvz.cz.
- ↑ "Perak's Afolabi wins 'Fallon d'Floor' award". NST. Archived from the original on 29 December 2022. Retrieved 28 December 2022.