Jump to content

Suratu Nnas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Al-Nas ko Dan Adam[1]

Dan Adam (Larabci: ٱلنَّاس, romanci: an-nās) ita ce sura ta 114 kuma ta karshe ta Alkur'ani. Ita ce gajeriyar kira mai aya shida.

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Nas