Suurbraak
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu | |||
| Province of South Africa (en) | Western Cape (en) | |||
| District municipality (en) | Overberg District Municipality (en) | |||
| Local municipality of South Africa (en) | Swellendam Local Municipality (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 2,252 (2011) | |||
| • Yawan mutane | 48.84 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 46.11 km² | |||
| Altitude (en) | 255 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Ƙirƙira | 1812 | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 6743 | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 028 | |||
Suurbraak wani yanki ne a cikin Gundumar Overberg a lardin Yammacin Cape na Afirka ta Kudu.
Asali
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa ƙauyen ne a shekarar 1812, lokacin da mutanen London Missionary Society su ka kafa tashar mishan don yin hidima ga Attaqua Khoikhoi.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Sandra Olivier (2005). Touring in South Africa. Struik. p. 38. ISBN 978-1-77007-142-1. Retrieved 2013-09-09.
