Svyatoslav Lunyov
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Kiev, 19 ga Afirilu, 1964 (60 shekaru) |
ƙasa |
Ukraniya Kungiyar Sobiyet |
Karatu | |
Makaranta |
Petro Tchaikovsky National Music Academy of Ukraine (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta kiɗa |
Employers |
Petro Tchaikovsky National Music Academy of Ukraine (en) ![]() |
Artistic movement | Opera |
Sviatoslav Ihorovych Lunyov (an haife shi a ranar 19 ga watan Afrilu shekara ta 1964 a Kyiv ), mawaki ne ɗan ƙasar Yukren. Shi ne marubucin sautin symphonic, chamber, choral, piano da electroacoustic music. Daga cikin ayyukansa akwai operas ("Moscow - Cockerels", "Waƙoƙin da ba su da kyau") da kiɗan fina-finai. A cikin shekarar 2017, ya karɓi kyautar Cannes na Bronze Lion, for Witness.[1] Shi memba ne na National Union of Composers na Ukraine.[2]
Ya kammala karatunsa daga Kyiv Conservatory inda ya yi karatu tare da Lev Kolodub.[3] Tun 2000, ya kasance malami a Kyiv Conservatory.[1][4]
Bikin Kiɗa na Zamani na shekarar 2020 na Ukrainian, ya nuna aikinsa na Rawar New Russia.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Svyatoslav Lunyov". UCMF. Retrieved 2021-03-03.
- ↑ "Svyatoslav Lunyov // www.UMKA.com.ua". UMKA. Retrieved 2021-03-03.
- ↑ "Donemus Webshop — Lunyov, Svyatoslav". webshop.donemus.com. Retrieved 2021-03-03.
- ↑ "Svyatoslav Lunyov – Donemus | Publishing House of Contemporary Classical Music" (in Dutch). Retrieved 2021-03-03.
- ↑ Reising, Sam (2020-02-24). "This week: concerts in New York (February 24, 2020 – March 1, 2020)". I CARE IF YOU LISTEN. Retrieved 2021-03-03.