Jump to content

Sylvester Madut Abraham

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sylvester Madut Abraham
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Maris, 1933 (92 shekaru)
Mazauni Aweil (en) Fassara
Sana'a

Sylvester Madut Abraham Ayuel Kiir (an haife shi 2 Maris 1933), wanda aka fi sani da Sylvester Madut Abraham, wanda kuma aka sani da Madut Aluk, mai koyar da ilimi ne dan kasar Sudan ta Kudu wanda ya koyar a makarantu da yawa a cikin Hadaddiyar Sudan. Ya yi aiki a matsayin babban darektan ilimi na Ma'aikatar Ilimi ta Aweil a 2010. [1]

Sylvester ya halarci bikin yaye dalibai na Cibiyar Horar da Malamai a ranar 6 ga Disamba 2006, wanda Ananda Marga Universal Relief Team (AMURT) ta shirya.[2] Ya kasance yana aiki da AMURT a Malualkhon, Wanyjok, Sudan ta Kudu.

  1. September 2015, Evan Papp // 01 (2015-09-01). "An island of peaceful coexistence along a river of turbulence". Devex (in Turanci). Retrieved 2024-04-28.
  2. "South Sudan Programme". Archived from the original on 2015-04-14. Retrieved 2024-04-28.