Sylvester Ugoh
Appearance
Sylvester Ugoh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 ga Afirilu, 1931 (93 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Sylvester Ugoh, shi ne dan takarar Mataimakin Shugaban kasa na Babban Taron Jam’iyyar a 1993, dan takarar, Shugaban kasa na NRC shi ne Bashir Tofa .[1]
Ugoh ya kasance gwamnan Bankin Biyafara, babban, bankin Biafra. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Paden, John N (2005). Muslim Civic Cultures and Conflict Resolution: the challenge of democratic federalism in Nigeria. Brookings Institution Press. p. 303. ISBN 0-8157-6817-6. Retrieved 2007-06-10.
- ↑ https://books.google.com/books?id=6SJzDQAAQBAJ