Ta addanci a Malawi
Appearance
Ta addanci a Malawi kasar Malawi tayi kaurin suna wajan ta addanci inda ta shiga tarihi a fannin ta addanci wajan siyasa, tattalin arziki da kuma al ada. Dukda cewa a lokutan baya abin bai yi kaurin suna ba, amma yanzu komi ya ida lalacewa.[1][2]