Tabi‘ al-Tabi‘in
Appearance
(an turo daga Tabi' al-Tabi'in)
|
social group (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | malamin addini |
| Mabiyi | Tabi'un |
Tābi‘ al-Tābi'in (larabci|تابع التابعين) itace karnin dasuka biyo bayan Tabi'ai a Musulunci. Ahlus-Sunnah Muslimai naganin sune mafiya kyawun al'umma a doron duniya, dasu tareda Tābi'ai da Sahabbai.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.