Jump to content

Tafkin Duluti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tafkin Duluti
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa3°23′S 36°47′E / 3.38°S 36.78°E / -3.38; 36.78
KasaTanzaniya
TerritoryYankin Arusha

Tafkin Dulutit wani tafki ne mai aman wuta a yankin Arusha [1] na Tanzania, a gefen gabashin reshen gabas na Babban Kwarin Rift . Yana cikin gundumar Meru kusa da garin Tengeru kuma yana da 14 kilometres (8.7 mi) daga tsakiyar birnin Arusha da 1.31 kilometres (0.81 mi) daga hanyar Arusha-Moshi.

Tafkin Duluti ya rufe kimanin hekta 63 (acre 160), kuma kewaye da shi na Duluti Forestry Reserve ya rufe kimanin kadada 19 metres (30 ft) (acre 47) na ƙasa. Sashe mafi zurfi na tafkin, a tsakiya, yana da zurfin 9 m (30 ; sassan da ba su da zurfi suna a bakin tafkin, inda zurfin ya bambanta daga gefe zuwa gefe. Hanyar daga hanyar Arusha-Moshi tana kaiwa gidan cin abinci a gefen arewacin tafkin, inda za'a iya hayar jiragen ruwa. [2]

  1. ↑ "Arusha Region".
  2. ↑ "lake duluti".