Tafkin Léré
Appearance
Tafkin Léré | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Height above mean sea level (en) ![]() | 231 m |
Tsawo | 13 km |
Fadi | 4.8 km |
Yawan fili | 40.5 km² |
Vertical depth (en) ![]() | 8 m |
Volume (en) ![]() | 160 hm³ |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°37′N 14°10′E / 9.62°N 14.17°E |
Kasa | Cadi da Kameru |
Territory |
Mayo-Kebbi Ouest Region (en) ![]() ![]() |
Hydrography (en) ![]() | |
Inflow (en) ![]() |
duba
|
Outflows (en) ![]() | Mayo Kebbi |
Ruwan ruwa |
Niger basin (en) ![]() |
Tafkin Léré tafki ne a yankin Mayo-Kebbi Ouest a kudu maso yammacin Chadi kimanin nisan kilomita 6 da gabashin iyakar da Kamaru. Tafkin Mayo Kébbi ne ke bashi ruwa, wanda ke ɓarin kusa da Lere karamin Tafkin Tréné.[1]