Tafkin Tréné
Appearance
| Tafkin Tréné | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Height above mean sea level (en) | 231 m |
| Tsawo | 7 km |
| Fadi | 2 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°39′19″N 14°17′32″E / 9.6553°N 14.2922°E |
| Kasa | Cadi |
| Territory |
Mayo-Kebbi Ouest Region (en) |
| Hydrography (en) | |
| Inflow (en) |
duba
|
Tafkin Tréné wani karamin tafki ne da ke yankin Mayo-Kebbi Ouest na kudu maso yammacin Chadi. Tafkin na da kimanin nisan kilomita 6 da kilomita 2 kuma kogin Mayo Kébbi ne ke bashi ruwa wanda ke bangaren kusa da Lere kuma yana bi ta hanyar Tafkin Léré mafi girma.
