Jump to content

Tahir I Tahir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tahir I Tahir ya kasance Jarumi ne a masana'antar fim ta kasar Hausa wato [Kannywood] ya Dade Yana fim, yayi fina finai da dama a [1]masana'antar, Yana yawan fim da jarumi Adam A Zango a shekarun baya. jarumi ne Kuma furodusa a masana'antar.[2]yayi fina finai da dama a masana'antar.

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
  2. https://ng.linkedin.com/in/tahir-i-tahir-255711180